Tabbas zakai
mafarkin jima,i aduk sanda kayi abubuwa 4 nan kafun kwanciya baccinka.
Inabaka
tabbaci ne sabida na gwada nagani kuma harzuwa yanzu aduk sanda nake son yin
mafarkin jima,i idan harnai abubuwa hudunnan kafun kwanciya baccina yana
matukar wahala kaga banyiba.
Ba,iya
nikadai ba na koyawa mutane da dama kuma kaso 85% suna fadamin sunyi mafarklin
jima,in bayan yin abubuwa hudun da zan fada muku.
Saboda haka
idan kanason yin mafarkinm jima,in da macen zuciyarka to kasaurara da kyau
domin kuwa insha ,allah zakai matukar kayi abubuwannan daidai bada kuskure ba.
Domin kuwa
domin yin mafarki ko wanne iri abune dazai, iya faruwa ta sigogi da dama.
Amma duk
dahaka yakama kasani mafarki abune maimatukar sarrafuwa wala dakatarwa kokuma
sawa kadinyi idan har bakasan sigogin mafarkin dakakeson yi dinba .
Duk mafarkin
dakasan sighoginsa to yinsa ko dakatar dashi zaiyi ma matukar szauki.
Misali:
Da akwai wani bawan allah daya sami wani daga manyan magabatan malaman musulunci, yake cemasa malam insonyin mafarki inga annabi s.a.w, sai malamin yace masa wannan kam abune me sauki abun dazai kai shine katabbatar kasamu yakira masa wani sunan abinci wanda yake kamar dambu a gurin hausawa , abun dayasa ake bada misalin sa da dambu shine wannan abinci yana shake makogaro yakuma sa mutum jin tsananinn matsi da kuma bukatar shan ruwa yan dayake cinsa da bayan gama cinsa.
Sai malamin
yace masa yasamu wannan abincin yacika cikinsa dashi dam sannan ya kwanta bacci
nan take batare da shan ruwa kokadan ba ana take mutumin yashiga rudani domin
shi dayace yanasonn yin mafarkinn annabi s.a.w mezaisa ace yaci dambu yakwanta
bacci amma dai sai baiwa malamin musuba yace to malam yatafi gida.
Adaren ranar
yasamu cika cikinsa da dambun batare dayasha ruwan ba dab da kwanciya baccin
nasa kamarv dai yadda malamin yafada masa .
A washe garin
ranar da sassafe yakoma gurin malamin, dazuwan sa yake shaidawa malamin cewa
yayi abin daya umarce shi din amma kuma baiyi mafarkin annabi s.a.w ba sai dai
ma mafarkin yanashann ruwa kala kala daban daban wani ankawo masa aduro wani
aranda wani a fridge ruwa dai kalakala dabam daban, dajin haka sai malamin yayi
murmushi gyara zama da fara fada masa cewa: kayi mafarkin ruwa ne saboda cin
dambun dakai yasa maka tsananin matsi da bukatar shan ruwa gab da kwanciya
baccinka wanda haka yasa maka bacci da tunanin shan ruwa da kuma tsananin
bukatarsa yakara cewa : da ace zakai matsi da tsananin so dakuma bukatar ganin
annabi s.a.w yayin kwaciya baccinka kamar dai yadda kai nasan shan ruwa da zai
matukar wahala bakai mafarkin annabi s,a,w ba kamar dai yadda kai mafarkin kana
shan ruwa.
Yace shawara
ta anan shine ka kara sa son annabi s.a.w da begen sa sosai acikin zuciyarka!
Kakara yawan istigfarinka da salatin annabi s.a.w da kakeyi musamman yayin
kwanciya baccinka to insha allah zakai mafarkin annabi s.a.w da kake son yi din
wannan kenan .
Mun baku
wannan kissar ne dan kusan yin mafarkin abun da ka kuduri niyya abune mai sauki
idan harkabi sigogin sa!
Kuma kamar
yadda mutumin nan yai mafarkin yana shan ruwa cikin sauki haka kaima zaka iya
yin mafarki kana jima,i da macen dakake so cikin sauki tahanyar yin abubuwa
hudunnan.
1. Katabbatar
da kanada cikakkiyar lafiyar jima,in da kuma wadataccen maniyyi ajikinka!
Zaka
iya sanin kana da lafiyar jima,i idan
azzakaarinka yana mikewa cikin baccinka ko idan kana farkawa da safe
dashi a mike.
Idan
kuma baya mikewa da daddare ko da sanyin safiya saikafara naiman maganin
matsalarka tukunna domin mafarkinn jima,i bazai yuwuba idan azzakarinka baya
mikewa da daddare ko dasanyin safiya.
Sannan
hanyar da zaka tabbatar kanada wadataccen maniyyi ajikinka kuma shine!
Karkai
jima,i ko istimna,i kafinb ranar ko ranar dakake sonyin mafarkin jima,i
acikinta.
2.
Shan
maganin jima,i ko nakarfin maza kocin kayan da suke motsa sha,awa!
Sune
kamar kankana da dabino da kuma zuma da kwakwa dadai sauransu
3.
Kwanciyar
rub da ciki da rungumar pillow.
Amma
fa kasanib kwanciyar rub da ciki ba abubane mai kyau a musulunce sabida haka
zakaniya kwanciya abangaran damanka tare da rungumar pillon ko yar tsana shima
zai iya yin aiki.
Sannan
katabbatar kayi fitsari kafin kwanciya baccin karkuma kasha ruwa da yawa dan kar
yafarkar dakai gab da lokacin da zaka fara mafarkin.
Sannan
dakin dazaka kwanta katabbatar ba sanyi ko zafi sosai acikin dakin yakamata
dakin yazama mai matsakaicin dumi da iska.
4.
Saka
tunanin wacce kakeson yin mafarkin jima,i da ita.
Idan
kanada kanada hotonta ko bidiyonta zaka bukaci ganinsa gabdazaka kwanta bacci
nka da kuma yin dogon tunanin kaniyin jima,i da ita harzuwa lokacin da bacci
zai daukeka.
Idan
harkabi wadannan matakai hudun batareda kuskureba to in allah ya yarda zakai
mafarkin jima,i.